A song of thanksgiving by Solomon Lange titled Yesu Masoyina. Solomon Lange is a celebrated Nigerian gospel artist and worship leader known for his soulful blend of Hausa and English worship. Beginning his musical journey at age nine.
Use the link below to stream and download this song.
Lyrics of Yesu Masoyina by Solomon Lange
Hu-hu-hu, hey-hey-hey, oh-ho, oh-oh-oh Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai O yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)
Yesu mai jin adu’a, kai ka share hawaye Yesu mai fansa, kai ne makiyayi na Ya yesu, mai mulki, babu kamar ka Ni bazanji tsoro ba, kana tare dani Ba zaka yashe niba, ni bazanji tsoro ba Kaine masoyi na, bazaka yashe niba
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
There’s a song in my heart for you, today my Father There’s a melody in my heart just for you, today my Father Nothing else can satisfy Only you can satisfy You turn my night into day You turn my morning to dancing You mean more than life to me My Father I love You
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)
Ya Yesu ya Yesu ya Yesu hey (ba wanda zaya rabani dakai) Ya Yesu ya Yesu (ba wanda zaya rabani dakai) Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai