Solomon Lange – Yesu Masoyina
Yesu Masoyina by Solomon Lange Mp3 Download
Download this track by Solomon Lange titled Yesu Masoyina. Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria
Use the link below to stream and download the song.
Lyrics Of Yesu Masoyina by Solomon Lange
Hu-hu-hu, hey-hey-hey, oh-ho, oh-oh-oh
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai O yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)Yesu mai jin adu’a, kai ka share hawaye
Yesu mai fansa, kai ne makiyayi na Ya yesu, mai mulki, babu kamar ka Ni bazanji tsoro ba, kana tare dani Ba zaka yashe niba, ni bazanji tsoro ba Kaine masoyi na, bazaka yashe nibaYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiThere’s a song in my heart for you, today my Father
There’s a melody in my heart just for you, today my Father Nothing else can satisfy Only you can satisfy You turn my night into day You turn my morning to dancing You mean more than life to me My Father I love YouYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na) Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)Ya Yesu ya Yesu ya Yesu hey (ba wanda zaya rabani dakai)
Ya Yesu ya Yesu (ba wanda zaya rabani dakai) Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai