PraiseZion Blog



HOME |   |  OPPORTUNITIES |  SERMONS
|  JOBS |  INSTRUMENTAL | MIXTAPES |  DEVOTIONAL

SEARCH CONTENTS (Use Name Or Title)


Solomon Lange – Masoyi Na

Masoyi Na by Solomon Lange Mp3 Download

Download this track by Solomon Lange titled Masoyi Na. Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria

Use the link below to stream and download the song.

Lyrics Of Masoyi Na by Solomon Lange

Hu-hu-hu, hey-hey-hey, oh-ho, oh-oh-ohYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiO yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiYesu masoyi na, ba wanda zaya rabaniMasoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)Masoyi na (masoyi na), mai ceto na (mai ceto na)
Yesu mai jin adu’a, kai ka share hawayeYesu mai fansa, kai ne makiyayi naYa yesu, mai mulki, babu kamar kaNi bazanji tsoro ba, kana tare daniBa zaka yashe niba, ni bazanji tsoro baKaine masoyi na, bazaka yashe niba
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai
There’s a song in my heart for you, today my FatherThere’s a melody in my heart just for you, today my FatherNothing else can satisfyOnly you can satisfyYou turn my night into dayYou turn my morning to dancingYou mean more than life to meMy Father I love You
Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiMasoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)Masoyi na (masoyi na) mai ceto na (mai ceto na)
Ya Yesu ya Yesu ya Yesu hey (ba wanda zaya rabani dakai)Ya Yesu ya Yesu (ba wanda zaya rabani dakai)Yesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kaiYesu masoyi na, ba wanda zaya rabani da kai

DOWNLOAD MP3 HERE

| Categories: Gospel

CLICK HERE TO COMMENT ON THIS POST

WE ARE ON SOCIAL MEDIA

Facebook | Twitter | Instagram | Youtube

0 Comments

LEAVE A COMMENT

Type Name Below

Type Comment Below

« | »