Solomon Lange – Mai Taimako Na (My Helper)
Mai Taimako Na (My Helper) by Solomon Lange Mp3 Download
Download this track by Solomon Lange titled Mai Taimako Na (My Helper). Solomon Lange is a top Nigerian gospel singer, songwriter and motivational speaker. He hails from Wasa, Kaduna State, North Central Nigeria
Use the link below to stream and download the song.
Lyrics Of Mai Taimako Na (My Helper) by Solomon Lange
Ko cikin duhu
Ko cikin dare Bazan ji tsoro ba Mai Ceto Oh ya Yesu Masoyi NaKo a Dutsen
Ko cikin kwari Kana tare dani Eh eh, Masoyi NaKo cikin Yaki
Ba Zaka yashe niba Masoyi Na, Eh eh, Masoyi NaHai na kira Sunan Ka
You heard my voice And You lifted my head Eh eh, Masoyi NaMai Taimako Na, Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako NaMai Taimako Na, Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako NaKo acikin duhu
Ko cikin Dare Bazan ji tsoro ba Eh eh, Masoyi NaKo cikin yaki
Ko cikin yunwa Ba Zaka yashe niba Ya Yesu, eh eh Masoyi NaKai ka zanshe ni
Daga aikin duhu Masoyi Na Ai Kai Ne mai fansa ta Duk wanda ya kira Sunan Ka Baza yaji kunya ba Masoyi, Hai kai Ne Masoyi MuMai Taimako Na, Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako NaMai Taimako Na, Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako NaBa zan ji tsoro ba
Mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Kai Ne Mai Taimako NaMai Taimako Na, Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako NaMai Taimako Na, Mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji tsoro ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na Bazan ji kunya ba Mai Taimako Na, mai Taimako Na